Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Fabrairu p. 4
  • “Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Kaunarsa”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Kaunarsa”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Fansa “Cikakkiyar Kyauta” Ce Daga Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Fansa—Kyauta Mafi Girma Daga Allah
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Fansa, Kyauta ce Mafi Girma Daga Allah
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Ku Riƙa Nuna Godiya don Yesu Ya Fanshe Mu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Fabrairu p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ROMAWA 4-6

“Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Ƙaunarsa”

5:8, 18, 21

Fansar da Jehobah ya tanadar ta taimaka wajen tsarkake sunansa. Ta nuna cewa yana da iko ya yi sarauta kuma yadda yake sarauta ne ya fi dacewa. Ƙari ga haka, fansar ta taimaka mana mu kasance da dangantaka mai kyau da Jehobah da kuma gatan yin rayuwa har abada a duniya.

Ta yaya za mu nuna godiya don wannan kyautar?

  • Ana ma wani mutum baftisma

    Idan muka keɓe kanmu kuma muka yi baftisma, muna nuna cewa mun ba da gaskiya ga fansar kuma muna so mu zama bayin Jehobah

  • ’Yan’uwa biyu suna wa’azi

    Yin wa’azi game da Mulkin Allah yana nuna cewa muna ƙaunar dukan mutane kamar yadda Jehobah yake yi.​—Mt 22:39; Yoh 3:16

A waɗanne hanyoyi ne kuma zan yi wa Jehobah godiya don fansa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba