Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Fabrairu p. 2
  • 4-10 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 4-10 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Fabrairu p. 2

4-10 ga Fabrairu

ROMAWA 1-3

  • Waƙa ta 88 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Ci gaba da Horar da Lamirinka”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Romawa.]

    • Ro 2:​14, 15​—Kowane mutum yana da lamiri (lv 16 sakin layi na 6)

    • Ro 2:15​—Dole mu horar da lamirinmu don ya ja-gorance mu da kyau (lv 17-18 sakin layi na 8-9)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ro 3:4​—Ta yaya za mu tabbata cewa “Allah mai gaskiya ne”? (w08 6/15 30 sakin layi na 5)

    • Ro 3:​24, 25​—Ta yaya ne “fansar da Almasihu Yesu ya yi” ta share “zunuban da aka yi a dā”? (mwbr19.02-HA an ɗauko daga w08 6/15 29 sakin layi na 6)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 1:​1-17 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Kamar Kuna Tattaunawa, kuma ku tattauna darasi na 2 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5) w06-E 6/1 12-13​—Jigo: Ka Kasance da Ra’ayin da Ya Dace Game da Kanka da Kuma Wasu. (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 6

  • “Kana Fahimtar Halayen Allah Kuwa?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Halittu Suna Nuna Ɗaukakar Allah​—Haske da Kala.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 3 sakin layi na 1-10 da ƙarin bayani na 6-9

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 142 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba