Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Disamba p. 6
  • Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Mu Zama Masu Saukin Kai Kamar Maryamu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Ka Ci Gaba da ‘Mai da Hankali ga Koyarwa’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Mene ne Ra’ayinka Game da Mutanen Yankinku?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • Ku Rika Nuna Godiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Disamba p. 6
Bulus yana wa’azi a kasuwa

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 17-18

Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa

17:2, 3, 17, 22, 23

Ta yaya za mu bi misalin manzo Bulus?

  • Yin wa’azi a kasuwa

    Mu yi amfani da Littafi Mai Tsarki don mu ba da hujja ga abin da muka faɗa wa mutane kuma mu bayyana musu yadda za su fahimta

  • Yin wa’azi a bakin titi

    Mu riƙa yin wa’azi a inda za mu sami mutane

  • Wani dan’uwa yana yin amfani da Littafi Mai Tsarki na mutumin don ya masa wa’azi

    Kada mu kushe imanin mutane amma mu yi amfani da shi don mu ja hankalinsu ga abin da muke so mu koya musu

DON BIMBINI: A ina ne kuma da yaushe ne zan iya samun mutane sosai a yankinmu don na yi musu wa’azi?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba