Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Nuwamba p. 4
  • 19-25 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 19-25 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Nuwamba p. 4

19-25 ga Nuwamba

AYYUKAN MANZANNI 4-5

  • Waƙa ta 73 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Sun Ci gaba da Koyar da Kalmar Allah da Ƙarfin Zuciya”: (minti 10)

    • A. M 4:​5-13​—Bitrus da Yohanna “marasa ilimi ne” kuma talakawa, amma ba su ji tsoron kāre imaninsu a gaban mahukunta, da marubuta ba (mwbr18.11-HA an ɗauko daga w08 9/1 akwatin da ke shafi na 15; w08 5/15 30 sakin layi na 6)

    • A. M 4:​18-20​—Bitrus da Yohanna sun ƙi su daina yin wa’azi duk da cewa an hana su yin hakan

    • A. M 4:​23-31​—Kiristocin ƙarni na farko sun roƙi Allah ya ba su ruhu mai tsarki don su yi ƙarfin zuciya (mwbr18.11-HA an ɗauko daga it-1 128 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • A. M 4:11​—Ta yaya Yesu ya zama dutse “mafi amfani a gini”? (mwbr18.11-HA an ɗauko daga it-1 514 sakin layi na 4)

    • A. M 5:1​—Me ya sa Hananiya da matarsa Safiratu suka sayar da wasu daga cikin dukiyarsu? (w13 5/1 9 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 5:​27-42

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da hujja ta ƙin jin wa’azi da mutanen yankin suka saba bayarwa.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ce maka shi ba Kirista ba ne.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 82

  • “Albarkun Wa’azi da Amalanke a Faɗin Duniya”: (minti 15) Tattaunawa da mai kula da hidima zai yi. Ka nuna bidiyon. Idan kuna yin wa’azi da teburi ko kuma amalanke a ikilisiyarku, ka kawo teburin ko amalanken a kan dakalin magana don masu sauraro su ga yadda yake. Ka kuma bayyana yadda kuke yin hakan a ikilisiyarku. Idan da sauran lokaci, ka ba da wani labari mai daɗi game da hakan ko kuma ka sa a gwada abin da ya faru. Ka bayyana wa masu sauraro yadda su ma za su iya yin hakan.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 16 sakin layi na 1-8

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 64 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba