DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 15-17
“Ku Ba Na Duniya Ba Ne”
Yesu ya yi nasara da duniya domin bai bi halin mutanen duniya ba
Mabiyan Yesu suna bukatar ƙarfin zuciya don kada su bi halin mutanen duniya
Idan muka yi bimbini da kyau a kan yadda Yesu ya yi nasara da duniya, zai ba mu ƙarfin hali don mu yi nasara da duniya kamar sa