Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Oktoba p. 2
  • 1-7 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 1-7 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Oktoba p. 2

1-7 ga Oktoba

YOHANNA 9-10

  • Waƙa ta 25 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yesu Yana Kula da Tumakinsa”: (minti 10)

    • Yoh 10:​1-3, 11, 14​—Yesu “makiyayi mai kyau,” ya san kowanne cikin tumakinsa kuma yana kula da su da kyau (mwbr18.10-HA hotuna da bidiyo da aka ɗauko daga nwtsty; w11 5/15 7-8 sakin layi na 5)

    • Yoh 10:​4, 5​—Tumakin ba su san muryar kowa ba sai na Yesu (mwbr18.10-HA an ɗauko daga w02 9/1 24 sakin layi na 18)

    • Yoh 10:16​—Tumakin Yesu suna da haɗin kai (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Yoh 9:38​—Wane abu ne makahon da Yesu ya warkar ya sani da ya sa shi yin sujada ga Yesu? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 10:22​—Mene ne bikin Miƙawar Haikali? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 9:​1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko kasa da hakan) fg darasi na 14 sakin layi na 1-2

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 62

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 13 sakin layi na 16-26 da akwatin da ke shafi na 156

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 3 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba