13-19 ga Agusta
LUKA 19-20
Waƙa ta 84 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Darussa Daga Kwatancin Fam Goma”: (minti 10)
Lu 19:12, 13—“Wani babban mutum” ya umurci bayinsa su ci gaba da yin sana’a har sai ya dawo (jy 232 sakin layi na 2-4)
Lu 19:16-19—Ko da yake bayi masu amincin sun sami riba dabam-dabam, dukan su sun sami lada (jy 232 sakin layi na 7)
Lu 19:20-24—Mugun bawan da ya ƙi ya yi aiki bai sami lada ba (jy 233 sakin layi na 1)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Lu 19:43—Ta yaya abin da Yesu ya faɗa ya cika? (“bango” bayanin Lu 19:43 a nwtsty)
Lu 20:38—Ta yaya abin da Yesu ya faɗa ya ƙara ba mu tabbaci cewa za a ta da matattu? (“don a wurinsa duka rayayyu ne” bayanin Lu 20:38 a nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 19:11-27
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w14 8/15 29-30—Jigo: Shin Mutanen da Yesu Ya Faɗa a Luka 20:34-36 Waɗanda Za a Tayar a Nan Duniya Ne?
RAYUWAR KIRISTA
“Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yadda Za Mu Yi Amfani da JW.ORG”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 11 sakin layi na 20-22 da akwatin da ke shafi na 131
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 116 da Addu’a