Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuli p. 8
  • Kada Mu Saka Hannu a Harkokin Siyasa? (Mi 4:⁠2)

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kada Mu Saka Hannu a Harkokin Siyasa? (Mi 4:⁠2)
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Abin da Nisanta Kanmu Daga Harkokin Duniya Yake Nufi
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Ku Nisanta Kanku Daga Harkokin Wannan Duniyar da Babu Hadin Kai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • “Ba na Duniya Su Ke Ba”
    Ka Bauta wa Allah Maƙadaici na Gaskiya
  • Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Shiga Harkokin Siyasa?
    Tambayoyin da Ake Yawan Yi
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuli p. 8
Shaidun Jehobah da suka fito daga kasashe dabam-dabam suna gaisawa da juna a Majami’ar Mulki

RAYUWAR KIRISTA

Kada Mu Saka Hannu a Harkokin Siyasa (Mi 4:2)

Kwatancin da Yesu ya yi game da Basamariye ya tuna mana cewa Jehobah ba ya son ƙai kuma yana son ‘mu kyautata wa dukan mutane,’ wato waɗanda kabilarsu ko yarensu ko ƙasarsu ko matsayinsu ko kuma addininsu ba ɗaya da namu ba.​—Ga 6:10; A. M. 10:34.

KU KALLI BIDIYON NAN KADA MU SAKA HANNU A HARKOKIN SIYASA (MI 4:2), BAYAN HAKA, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Ta yaya muka sani cewa littafin Mikah 4:2 yana kwatanta abin da yake faruwa da mutanen Allah a zamaninmu?

  • Me ƙin saka hannu a siyasa ya ƙunsa kuma me ya sa hakan yake da muhimmanci?

  • Ta yaya Ru’uyar da aka yi wa Yohanna 13:​16, 17, suka nuna cewa idan ba mu yi hankali ba siyasa ta wannan duniyar za ta shafi tunaninmu da ma halinmu?

Wani dan jarida; wasan kwallo na hannu; wani dan siyasa

A waɗanne hanyoyi uku ne za mu iya saka hannu a siyasa idan ba mu yi hankali ba?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba