21-27 ga Mayu
MARKUS 11-12
Waƙa ta 34 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Ta Saka Ya Fi Na Sauran Duka”: (minti 10)
Mk 12:41, 42—Yesu ya ga wata gwauruwa ta saka anini biyu da ba su da daraja sosai a cikin ma’aji na haikali (nwtsty na nazari)
Mk 12:43—Yesu ya ji daɗin gudummawar da ta yi kuma ya koya wa almajiransa darasi a kai (w97 11/1 12-13 sakin layi na 16-17)
Mk 12:44—Jehobah ya ji daɗin gudummawar da gwauruwar nan ta yi (w97 11/1 13 sakin layi na 17; w87 12/1 30 sakin layi na 1; cl 185 sakin layi na 15)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Mk 11:17—Me ya sa Yesu ya kira haikali “gidan addu’a domin dukan al’ummai”? (nwtsty na nazari)
Mk 11:27, 28—Waɗanne “al’amura” ne magabtan Yesu suke nufi? (jy 244 sakin layi na 7)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 12:13-27
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Maigidan ya ƙi saurarar wa’azin kuma ya ba da hujjar da mutane a yankinku suka saba bayarwa.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin da ka zo wurinsa ya gaya maka cewa wani danginsa ya rasu.
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.
RAYUWAR KIRISTA
Bangaskiya ga Jehobah Za Ta Sa Mu Cim ma Kome: (minti 15) Ka saka bidiyon.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv rataye da ke shafi na 215-218
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 98 da Addu’a