Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Afrilu p. 6
  • 30 ga Afrilu–6 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 30 ga Afrilu–6 ga Mayu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Afrilu p. 6

30 ga Afrilu–6 ga Mayu

MARKUS 5-6

  • Waƙa ta 151 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yesu Yana da Ikon Tayar da Ƙaunatattunmu da Suka Mutu”: (minti 10)

    • Mk 5:38​—Muna baƙin ciki sosai idan wani da muke ƙaunar sa ya rasu

    • Mk 5:​39-41​—Yesu yana da ikon tayar da waɗanda suka mutu (nwtsty na nazarin Mk 5:39)

    • Mk 5:42​—Tashin matattu a nan gaba zai sa mutane “mamaki” sosai (jy 118 sakin layi na 6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 5:​19, 20​—Me ya sa umurnin Yesu a wannan lokacin ya yi dabam da na sauran? (nwtsty na nazarin Mk 5:19)

    • Mk 6:11​—Mene ne furucin nan “ku karkaɗe kura da ke ƙarƙashin sawayenku” yake nufi? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 6:​1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka nuna wa maigidan dandalin jw.org.

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi kuma ka yi tambaya don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 36 sakin layi na 23-24​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibin.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 144

  • “Ku Yi Amfani da Littattafai da Bidiyoyinmu na Wa’azi da Kyau”: (minti 5) Tattaunawa.

  • Ƙungiyar Jehobah Tana Ƙarfafa Mu: (minti 10) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon. Bayan haka, ka yi waɗannan tambayoyin: Waɗanne matsaloli ne ɗan’uwa da ’yar’uwa Peras suka fuskata? Mene ne ya taimaka musu su jimre? Me ya sa ya kamata mu ci gaba da yin ƙoƙari a ibadarmu sa’ad da muke fuskantar matsaloli?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 7 sakin layi na 1-9 da akwatin da ke shafi na 76 da kuma 78

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 72 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba