Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Afrilu p. 5
  • 23-29 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 23-29 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Afrilu p. 5

23-29 ga Afrilu

MARKUS 3-4

  • Waƙa ta 77 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Warkarwa a Ranar Assabaci”: (minti 10)

    • Mk 3:​1, 2​—Malaman addinin Yahudawa suna neman su kama Yesu da laifi (jy 78 sakin layi na 1-2)

    • Mk 3:​3, 4​—Yesu ya san cewa suna ɗaukan dokokin Assabacin fiye da kima (jy 78 sakin layi na 3)

    • Mk 3:5​—Yesu ya yi “baƙin ciki domin taurin zuciyarsu” (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 3:29​—Me ake nufi da saɓa wa ruhu mai tsarki, kuma mene ne sakamakon yin hakan? (nwtsty na nazari)

    • Mk 4:​26-29​—Wane darasi ne muka koya daga kwatancin da Yesu ya yi game da mashuki da ya yi barci? (w14 12/15 12-13 sakin layi na 6-8)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 3:​1-19a

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi, sai ka ba maigidan littafin da za ku riƙa nazari da shi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 36 sakin layi na 21-22​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibin.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 103

  • “Wanda Yake da Kunnuwa na Ji, Shi Ji”: (minti 15) Ka bayyana abin da Markus 4:9 take nufi (nwtsty na nazari). Ka saka bidiyon nan Za Ka Zama Mai Hikima Idan Kana Karɓan Shawara. Sai ku tattauna abin da ke shafi na 46-47 na littafin nan “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah.”

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 6 sakin layi na 16-23

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 123 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba