Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Afrilu p. 2
  • 2-8 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 2-8 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Afrilu p. 2

2-8 ga Afrilu

MATTA 26

  • Waƙa ta 19 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Bambanci da Kuma Alaƙar da Ke Tsakanin Idin Ƙetarewa da Jibin Maraice” (minti 10)

    • Mt 26:​17-20​—Yesu ya yi Idin Ƙetarewa na ƙarshe tare da almajiransa (nwtsty hotuna da kuma bidiyo)

    • Mt 26:26​—Burodin Jibin Maraicen na wakiltar jikin Yesu (nwtsty na nazari)

    • Mt 26:​27, 28​—Ruwan inabi na Jibin Maraicen na wakiltar ‘jinin Yesu na alkawari’ (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 26:17​—Me ya sa aka ce 13 ga Nisan ce ‘rana ta fari ga kwanakin gurasa mara yisti’? (nwtsty na nazari)

    • Mt 26:39​—Mene ne wataƙila ya sa Yesu ya yi addu’ar nan cewa: “Ka ɗauke mini ƙoƙon wahalar nan”? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 26:​1-19

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 59 sakin layi na 21-22 da kuma ƙarin bayani.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 20

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 8)

  • Ku Zama Abokin Jehobah​—Mutuwar Yesu: (minti 7) Ka saka bidiyon. Bayan haka, ka gayyato yara zuwa kan bagadi kuma ka yi musu tambayoyin nan: Me ya sa mutane suke rashin lafiya, su tsufa kuma su mutu? Wane bege ne Jehobah ya ba mu? Wa kuke so ku sake gani a aljanna?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv ratayen da ke shafi na 212-215

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 74 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba