RAYUWAR KIRISTA
Ƙarshen Wannan Zamani Ya Kusa
Ku kalli bidiyon nan Ƙarshen Wannan Zamani Ya Kusa, sai ku amsa tambayoyin nan bisa abin da ke Matta 24:34.
Mene ne “waɗannan abubuwa duka”?
Ta yaya littafin Fitowa 1:6 ya taimaka mana mu san ma’anar “tsara”?
Wane tsara ne Yesu yake magana a kai?
Waɗanne rukuni biyu ne ‘tsarar’ ta ƙunsa?
Ta yaya abin da Yesu ya faɗa ya nuna cewa mun yi kusa da ƙarshe?