Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Fabrairu p. 4
  • 12-18 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 12-18 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Fabrairu p. 4

12-18 ga Fabrairu

MATTA 14-15

  • Waƙa ta 93 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ya Ciyar da Dubbai Ta Hannun Mutane Ƙalila”: (minti 10)

    • Mt 14:​16, 17​—Mabiyan Yesu suna da burodi biyar da kuma kifi guda biyu kawai (w13 7/15 15 sakin layi na 2)

    • Mt 14:​18, 19​—Yesu ya yi amfani da almajiransa ya ciyar da dubban mutane (w13 7/15 15 sakin layi na 3)

    • Mt 14:​20, 21​—Mutane da yawa sun amfana daga mu’ujizar da Yesu ya yi (nwtsty na nazarin Mt 14:21; w13 7/15 15 sakin layi na 1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 15:​7-9​—Me ya sa ya kamata mu guji yin munafunci? (nwtsty na nazari)

    • Mt 15:26​—Mene ne wataƙila Yesu yake nufi sa’ad da ya yi amfani da furucin nan ‘’ya’yan karnuka’? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 15:​1-20

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w15 9/15 16-17 sakin layi na 14-17​—Jigo: Ka Bi Koyarwar Yesu Don Ka Karfafa Bangaskiyarka.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 135

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Yadda Za Ka Yi Abokai: (minti 7) Ka saka bidiyon. Bayan haka, ka gayyaci yara zuwa kan bagadi kuma ka yi musu waɗannan tambayoyin: Me ya sa yake da kyau ku yi abokantaka da waɗanda suke son Jehobah? Mene ne za ku iya koya daga wurinsu?

  • “Ka Girmama Mahaifinka da Mahaifiyarka”: (minti 8) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Yadda Ya Kamata Ka Yi Magana da Iyayenka

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 4 sakin layi na 1-11

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 148 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba