Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Fabrairu p. 2
  • 5-11 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 5-11 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Fabrairu p. 2

5-11 ga Fabrairu

MATTA 12-13

  • Waƙa ta 27 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kwatancin Alkama da Zawan”: (minti 10)

    • Mt 13:​24-26​—Wani mutum ya shuka iri mai kyau a gonarsa, sai wani mugu ya zo ya shuka masa zawan a ciki (w13 7/15 9-10 sakin layi na 2-3)

    • Mt 13:​27-29​—Alkamar da zawan sun girma tare har zuwa lokacin girbi (w13 7/15 10 sakin layi na 4)

    • Mt 13:30​—A lokacin girbin, masu girbin sun fara ware zawan daga alkamar (w13 7/15 12 sakin layi na 10-12)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 12:20​—Ta yaya za mu ji tausayin mutane kamar yadda Yesu ya yi? (nwtsty na nazari)

    • Mt 13:25​—Me ya sa muka gaskata cewa a dā wani zai iya shuka zawan a gonar alkamar wani? (w16.10 shafi na 32)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 12:​1-21

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 22-23 sakin layi na 10-12

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 68

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

  • “Kwatanci Game da Mulki da Kuma Ma’anarsu”: (minti 10) Tattaunawa. Ka tattauna yadda waɗannan kwatancin suka shafi hidimarmu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv rataye da ke shafi na 207-209

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 10 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba