Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Disamba p. 4
  • 18-​24 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 18-​24 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Disamba p. 4

18-24 ga Disamba

ZAKARIYA 9-14

  •  Waƙa ta 49 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Kasance a ‘Kwarin Duwatsu’”: (minti 10)

    • Zak 14:​3, 4​—“Kwari mai girma” yana wakiltar kāriyar da Jehobah yake mana (w13 2/15 19 sakin layi na 10)

    • Zak 14:5​—Za a kāre waɗanda suka ‘gudu zuwa kwarin duwatsun’ kuma suka zauna a ciki (w13 2/15 20 sakin layi na 13)

    • Zak 14:​6, 7, 12, 15​—Za a halaka waɗanda ba sa cikin kwarin Jehobah (w13 2/15 20 sakin layi na 15)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Zak 12:3​—Ta yaya Jehobah ya “mai da Urushalima dutse mai-wuyan ɗauka”? (br1 24 sakin layi na 9-10)

    • Zak 12:7​—Ta yaya Jehobah zai “fara ceton tenti na Yahuda”? (br1 27 sakin layi na 13)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Zak 12:​1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) g17.6 14-15​—Ka gayyaci mutumin zuwa taro.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) g17.6​—Ka riga ka tattauna shafi na 14 da 15 na mujallar a haɗuwa ta fari. Ka yi koma ziyara kuma ka gayyaci mutumin zuwa taro.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 5​—Ka gayyaci mutumin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 68

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Disamba.

  • “Wani Sabon Fasali a Taron Tsakiyar Mako”: (minti 8) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan da babu sauti a ciki Baitfaji, Dutsen Zaitun da Kuma Urushalima.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv wasiƙar da ke shafi na 3 da babi na 1 sakin layi na 1-9

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 5 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba