Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Disamba p. 3
  • 11-​17 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-​17 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Disamba p. 3

11-17 ga Disamba

ZAKARIYA 1-8

  •  Waƙa ta 146 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Riƙe Rigar Bayahude”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Zakariya.]

    • Zak 8:​20-22​—Mutane masu yaruka dabam-dabam a dukan ƙasashe suna bauta wa Jehobah (w14 11/15 27 sakin layi na 14)

    • Zak 8:23​—Waɗanda suke da begen yin rayuwa a aljanna suna taimaka wa shafaffu (w16.01 21 sakin layi na 4; w09 2/15 27 sakin layi na 14)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Zak 5:​6-11​—Wane ra’ayi ne ya kamata mu kasance da shi game da mugunta? (w17.10 25 sakin layi na 18)

    • Zak 6:1​—Mene ne duwatsu guda biyu na jan ƙarfe suke wakilta? (w17.10 27-28 sakin layi na 7-8)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Zak 8:​14-23

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.6​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) g17.6​—Ka riga ka ba da mujallar a haɗuwa ta fari. Ka yi koma ziyara, kuma ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 5 sakin layi na 1-2.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 96

  • “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yin Wa’azi ga Kowa a Yankinmu”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Sun Yaɗa Bishara a ‘Iyakar Duniya.’

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 22 sakin layi na 17-24, akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 134 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba