Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Nuwamba p. 6
  • 27 ga Nuwamba–3 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 27 ga Nuwamba–3 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Nuwamba p. 6

27 ga Nuwamba–3 ga Disamba

NAHUM 1–HABAKKUK 3

  •  Waƙa ta 154 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Yi Tsaro da Ƙwazo a Ibadarka”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Nahum..]

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Habakkuk.]

    • Hab 2:​1-4​—Idan muna so mu tsira a ranar hukuncin Jehobah, wajibi ne mu yi tsaro kuma mu “jira” ranar (w07 12/1 14 sakin layi na 3-5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Na 1:8; 2:6​—Ta yaya aka halaka Nineba? (w07 12/1 13 sakin layi na 3)

    • Hab 3:​17-19​—Ko da yake za mu sha wahala kafin da kuma lokacin Armageddon, amma wane tabbaci ne muke da shi? (w07 12/1 14 sakin layi na 10)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Hab 2:15–3:6

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) hf​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara (minti 4 ko ƙasa da hakan) hf​—Ka riga ka ba da ƙasidar a haɗuwa ta fari. Ka yi koma ziyara.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w16.03 3-5​—Jigo: Za Ka Iya Taimaka wa ’Yan’uwa a Ikilisiyarku?

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 40

  • “Ka Ci gaba da Ƙwazo a Ibadarka Ko da Yanayinka Ya Canja”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ka Ci gaba da Ayyukan Ibada Yayin da Kake Ƙaura.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 22 sakin layi na 1-7

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3) Ka gaya wa ’yan’uwa cewa mujallar Awake! ce za a ba da a watan Disamba mai jigo “Is the World Out of Control?” Daga ranar 30 ga Nuwamba, za a saka bidiyon gabatarwar mujallu da za a tattauna mako mai zuwa a manhajar JW Library. Masu shela su yi iya ƙoƙarinsu wajen rarraba mujallar nan.

  •  Waƙa ta 129 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba