Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Nuwamba p. 5
  • 20-26 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 20-26 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Nuwamba p. 5

20-26 ga Nuwamba

MIKAH 1-7

  •  Waƙa ta 26 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Mene ne Jehobah Yake Bukata a Gare Mu?”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Mikah.]

    • Mi 6:​6, 7​—Jehobah ba zai amince da ibadarmu ba idan ba ma bi da mutane yadda ya kamata (w08 5/15 6 sakin layi na 20)

    • Mi 6:8​—Ƙa’idodin Jehobah ba su da wuyan bi (w12 11/1 22 sakin layi na 4-7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mi 2:12​—Ta yaya wannan annabcin ya cika? (w07 12/1 10 sakin layi na 6)

    • Mi 7:7​—Me ya sa ya kamata mu “jira” Jehobah? (w03 9/1 18 sakin layi na 20)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mi 4:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Za 83:18​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 3:14​—Ku Koyar da Gaskiya. Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 132 sakin layi na 20-21.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 106

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 6)

  • Jehobah Yana So Mu Riƙa Bayarwa (Mis. 3:27): (minti 9) Ka saka bidiyon.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 21 sakin layi na 15-20, hotunan nan “Abin da Zai Faru Nan Ba Da Daɗewa Ba,” da akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 132 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba