Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Oktoba p. 6
  • 23-29 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 23-29 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Oktoba p. 6

23-29 ga Oktoba

HOSIYA 8-14

  •  Waƙa ta 153 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Yi Iya Ƙoƙarinka a Bautar Jehobah”: (minti 10)

    • Ho 14:2​—Jehobah yana daraja “hadayun leɓunanmu” (w07-E 4/1 20 sakin layi na 2)

    • Ho 14:4​—Idan kun yi iya ƙoƙarinku a hidimar Jehobah, zai gafarta zunubanku, ya amince da ku kuma ku zama abokansa (w11 2/15 16 sakin layi na 15)

    • Ho 14:9​—Za mu amfana idan muna bin umurnan Jehobah (jd-E 87 sakin layi na 11)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ho 10:12​—Me ya kamata mu yi don Jehobah ya nuna mana ƙauna da kuma aminci? (w05 12/1 14 sakin layi na 7)

    • Ho 11:1​—Ta yaya waɗannan kalmomin suka cika a kan Yesu? (w11 8/15 10 sakin layi na 10)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ho 8:​1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) T-35

  • Koma Ziyara (minti 4 ko ƙasa da hakan) T-35​—Ka riga ka ba da warƙar a haɗuwa ta fari. Ka ci gaba da tattaunawar kuma ka ba da amsa ga tambayar da maigidan ya yi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 152 sakin layi na 13-15​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 97

  • “Ka Yabi Jehobah Ta Yadda Kake Rayuwa!”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ka Yi Amfani da Baiwarka a Hidimar Jehobah.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 20 sakin layi na 7-16, akwatin nan “Sabuwar Ƙasida Don Masu Aikin Agaji”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 63 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba