Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Oktoba p. 2
  • 2-8 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 2-8 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Oktoba p. 2

2-8 ga Oktoba

DANIYEL 7-9

  •  Waƙa ta 116 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Daniyel Ya Yi Annabci a Kan Zuwan Almasihu”: (minti 10)

    • Da 9:24​—Hadayar da Almasihu ya yi ta sa za a iya gafarta zunubanmu (it-2-E 902 sakin layi na 2)

    • Da 9:25​—Almasihu ya bayyana a ƙarshen makonni 69 na shekaru (w11 8/15 9 sakin layi na 4; it-2-E 900 sakin layi na 7)

    • Da 9:​26, 27a​—An kashe Almasihu a tsakiyar makonni 70 na shekaru (w00 6/1 13 sakin layi na 6; it-2-E 901 sakin layi na 2, 5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Da 9:24​—Yaushe ne aka shafe “Wuri Mafi-tsarki”? (w01-E 5/15 shafi na 27)

    • Da 9:27​—Wane alkawari ne ya ci gaba da ci har ƙarshen makonni 70 na shekaru, ko shekara ta 36 A.Z.? (w07 9/1 20 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Da 7:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su riƙa komawa wurin waɗanda suka saurari saƙonmu.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 94

  • “Yadda Za Ka Iya Yin Nazari Mai Zurfi”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Kayan Bincike Don Nazarin Littafi Mai Tsarki.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 19 sakin layi na 1-7, akwatunan nan “Cocin The New Light” da kuma “Dalilin Faɗaɗa Wasu Ofisoshin Reshe”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 53 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba