Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Satumba p. 6
  • 25 ga Satumba–1 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 25 ga Satumba–1 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Satumba p. 6

25 ga Satumba–1 ga Oktoba

DANIYEL 4-6

  •  Waƙa ta 67 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Kana Bauta wa Jehobah a Koyaushe?”: (minti 10)

    • Da 6:7-10​—Daniyel ya yi hassada da ransa don ya ci gaba da bauta wa Jehobah (w10 11/15 6 sakin layi na 16; w06 11/1 18 sakin layi na 12)

    • Da 6:16, 20​—Sarki Darius ya lura cewa Daniyel yana da dangantaka mai kyau da Jehobah (w03 10/1 13 sakin layi na 2)

    • Da 6:22, 23​—Jehobah ya albarkaci Daniyel don bai daina bauta masa ba (w10 2/15 18 sakin layi na 15)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Da 4:10, 11, 20-22​—Mene ne babbar bishiyar da Nebuchadnezzar ya gani a mafarki take wakilta? (w07 9/1 19 sakin layi na 3)

    • Da 5:17, 29​—Me ya sa Daniyel bai karɓi kyautar da Sarki Belshazzar ya ba shi da farko ba, amma ya karɓe ta daga baya? (w88 10/1 30 sakin layi na 3-5; dp-E 109 sakin layi na 22)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Da 4:29-37

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Takardar Gayyata

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Takardar Gayyata​—An ba da takardar gayyata a ziyara ta farko. Ka yi koma ziyara.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 129 sakin layi na 16​—Ka ƙarfafa ɗalibin ya kasance da aminci duk da tsanantawa daga danginsa.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 139

  • “Ku Koya Musu Su Riƙa Bauta wa Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Bayan haka, a saka bidiyon da ya nuna mai shela da ya ƙware yana wa’azi tare da sabon mai shela, sai ku tattauna bidiyon.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 30) kr babi na 18 sakin layi na 9-20, akwatin nan “Me Ake Yi da Dukan Gudummawar da Muke Bayarwa Don Tallafa Wa Aikin Mulki?,” da kuma akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 73 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba