Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Satumba p. 4
  • 11-17 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-17 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Satumba p. 4

11-17 ga Satumba

EZEKIYEL 46-48

  •  Waƙa ta 134 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Albarkar da Isra’ilawa Za Su Mora Bayan Sun Koma Ƙasarsu”: (minti 10)

    • Eze 47:1, 7-12​—Ƙasar da za su koma za ta yi albarka (w99 3/1 16 sakin layi na 11-12)

    • Eze 47:13, 14​—Za a ba kowace iyali gādon fili (w99 3/1 16 sakin layi na 10)

    • Eze 48:9, 10​—Kafin a ba mutanen filin, za a “keɓe” wani fili na musamman a matsayin “hadaya” ga Jehobah

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Eze 47:1, 8; 48:30, 32-34​—Me ya sa Yahudawan ba su yi tsammanin cewa dukan wahayin da Ezekiyel ya gani na haikali za su cika a zahiri ba? (w99 3/1 17 sakin layi na 14)

    • Eze 47:6​—Me ya sa aka kira Ezekiyel “ɗan mutum”? (it-2-E 1001)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 48:​13-22

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban wp17.5​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) wp17.5​—An ba da mujallar a ziyara ta farko. Ka yi koma ziyara kuma ka gabatar da ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 35 sakin layi na 17​—Ka gayyato mutumin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 28

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 8) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb17 shafi na 64-65)

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Satumba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 17 sakin layi na 19-20, da akwatin nan “Makarantun Koyar da Masu Hidimar Mulki,” da kuma akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 11 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba