Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Agusta p. 7
  • 28 ga Agusta–3 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 28 ga Agusta–3 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Agusta p. 7

28 ga Agusta–3 ga Satumba

EZEKIYEL 39-41

  • Waƙa ta 107 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yadda Wahayin Ezekiyel Game da Haikali Ya Shafe Ka”: (minti 10)

    • Eze 40:2​—An ɗaukaka bautar Jehobah fiye da dukan sauran bauta (w99 3/1 17 sakin layi na 16)

    • Eze 40:3, 5​—Jehobah zai cika alkawarinsa na maido da bauta ta gaskiya (w07 8/1 30 sakin layi na 9)

    • Eze 40:10, 14, 16​—Wajibi ne mu bi ƙa’idodin Jehobah idan muna so mu bauta masa yadda ya kamata (w07 8/1 31 sakin layi na 6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Eze 39:7​—Ta yaya ’yan Adam suke ɓata sunan Allah sa’ad da suke ɗora masa laifi don wahalar da muke sha? (w12 10/1 12 sakin layi na 2)

    • Eze 39:9​—Bayan yaƙin Armageddon, mene ne zai faru da makaman yaƙi da al’ummai suka ƙera? (w90 6/1 11 sakin layi na 20)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 40:​32-47

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 1 sakin layi na 1​—Ka soma da gabatar da bidiyon nan Za Ka So Ka Ji Albishiri? (kada ka nuna bidiyon) Sai ka ba da ƙasidar.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 1 sakin layi na 2​—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 1 sakin layi na 3-4

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 145

  • “Yaushe Ne Zan Sake Yin Hidimar Majagaba Na Ɗan Lokaci?”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Da Taimakon Jehobah, Zan Iya Yin Kome.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 17 sakin layi na 1-9

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba