Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Yuli p. 8
  • Abubuwan da Bai Kamata a Yi Ba a Wa’azi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abubuwan da Bai Kamata a Yi Ba a Wa’azi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki da Ƙasidar Nan Albishiri Daga Allah! a Haɗuwa ta Farko
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Tambayoyin Masu Shela
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Nuna Halin Kirki A Matsayin Masu Hidima Ta Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Nuna Ladabi Yana da muhimmanci Kuwa?
    Tambayoyin Matasa
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Yuli p. 8

RAYUWAR KIRISTA

Abubuwan da Bai Kamata a Yi Ba a Wa’azi

Wani dan’uwa yana leken dakin mutum, wani dan’uwa yana cin biskit, kuma wani dan’uwa yana aika sakonni

Kiristoci ‘abin kallo ne ga duniya.’ (1Ko 4:⁠9) Saboda haka, zai yiwu cewa wasu suna leƙen mu daga wundon gidansu ko kuma suna ɓoyewa a bayan ƙofarsu don su ji hirar da muke yi. Zai ma iya yiwu cewa gidan na da kyamara ko abin ɗaukan magana. Ga wasu abubuwa da bai kamata mu yi ba sa’ad da muka shiga gidan mutane.​—2Ko 6:3.

ƊABI’ARMU (Fib 1:27):

  • Bai kamata mu leƙa gidan mutum ba. Bai kuma kamata mu ci abinci ko mu sha ruwa ko lemu ko kuma mu riƙa yin waya da aika saƙonni ba sa’ad da muke tsaye a bakin ƙofar mutum

FURUCINMU (Afi 4:29):

  • Sa’ad da kake bakin ƙofar mutum, kada ka faɗi abin da ba za ka so maigidan ya ji ba. Wasu ’yan’uwa ma suna daina hira gabaki ɗaya sa’ad da suke bakin ƙofa don su yi tunani a kan abin da za su gaya wa maigidan

Wasu ’yan’uwa biyu sun natsu a kofar wani yayin da mai gidan yake lekansu

A waɗanne hanyoyi ne kuma za ka iya nuna halaye masu kyau a bakin ƙofar mutum?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba