26 ga Yuni–2 ga Yuli
EZEKIYEL 6-10
Waƙa ta 141 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Za a Saka Maka Alamar Samun Ceto Kuwa?”: (minti 10)
Eze 9:1, 2—Wahayin Ezekiyel yana da ma’ana a gare mu (w16.06 16-17)
Eze 9:3, 4—Za a saka wa mutanen da suka ji saƙonmu kuma suka canja halayensu alamar samun ceto a lokacin ƙunci mai girma
Eze 9:5-7—Jehobah ba zai halaka mugaye tare da masu adalci ba
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Eze 7:19—Ta yaya ayar nan ta taimaka mana mu yi shiri don abubuwan da za su faru a nan gaba? (w09 9/15 23 sakin layi na 10)
Eze 8:12—Ta yaya ayar nan ta nuna cewa rashin bangaskiya zai iya sa mu kasance da mugun hali? (w11 4/15 26 sakin layi na 14)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 8:1-12
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) R. Yoh 4:11—Ku Koyar da Gaskiya.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 11:5; 2Ko 7:1—Ku Koyar da Gaskiya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 137 sakin layi na 4-5—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Daraja Ƙa’idodin Jehobah Na Ɗabi’a”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah—Miji Ɗaya da Mace Ɗaya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 14 sakin layi na 8-14, akwatin nan “‘Ya Mutu don Yana So Ya Ɗaukaka Allahʼ”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 33 da Addu’a