19-25 ga Yuni
EZEKIYEL 1-5
Waƙa ta 75 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ezekiyel Ya Yi Shelar Saƙon Allah da Farin Ciki”: (minti 10)
[Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Ezekiyel.]
Eze 2:9–3:2—Ezekiyel ya ci littafin da aka rubuta “maganar kuka da makoki da labarin bala’i” a ciki (w08 7/15 8 sakin layi na 6-7; it-1-E 1214)
Eze 3:3—Ezekiyel ya yi farin cikin yin hidima ga Jehobah a matsayin annabi (w07 7/1 12 sakin layi na 3)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Eze 1:20, 21, 26-28—Mece ce karusa na samaniya take wakilta? (w07 7/1 10 sakin layi na 6)
Eze 4:1-7—Da gaske ne cewa Ezekiel ya kwatanta abin da zai faru da Urushalima? (w07 7/1 3 sakin layi na 11)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 1:1-14
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) T-32—Ka yi shiri don koma ziyara.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) T-32—Ka nuna bidiyon nan Gabatarwar Yadda Iyalinku Za Ta Zauna Lafiya, sai ka ba da mujallar.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 151 sakin layi na 17—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Ji Daɗin Yin Wa’azin Bishara”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Nazari da Bimbini Za Su Sa Ka Ji Daɗin Wa’azi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 14 sakin layi na 1-7
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 32 da Addu’a