12-18 ga Yuni
MAKOKI 1-5
Waƙa ta 128 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Zama Masu Haƙuri Zai Taimaka Mana Mu Jimre”: (minti 10)
[Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Makoki.]
Ma 3:20, 21, 24—Irmiya ya yi haƙuri kuma ya dogara ga Jehobah (w12 7/1 22 sakin layi na 3-4; w11 9/15 8 sakin layi na 8)
Ma 3:26, 27—Jimre jarrabawa zai taimaka mana mu magance ƙalubalen da za mu fuskanta a nan gaba (w07 6/1 10 sakin layi na 4-5)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ma 2:17—Wace ‘magana’ ce Jehobah ya cika game da Urushalima? (w07 6/1 9 sakin layi na 2)
Ma 5:7—Jehobah yana kama mutane da alhaki don zunuban kakaninsu ne? (w07 6/1 10 sakin layi na 1)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ma 2:20–3:12
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.3—Ka yi shiri don koma ziyara.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.3—Ka gayyaci mutumin zuwa taronmu.
Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w11 9/15 9-10 sakin layi na 11-13—Jigo: Jehobah Ne Rabona.
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 8) Za ku iya tattauna “Wasiƙa Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah” da ke Yearbook. (yb17 shafi na 2-5)
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Yuni 2017.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 13 sakin layi na 33-34, da akwatin nan “Muhimman Nasarori da Muka Yi a Manyan Kotuna da Suka Bunƙasa Wa’azin Mulki,” da akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 100 da Addu’a