22-28 ga Mayu
IRMIYA 44-48
Waƙa ta 70 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Daina ‘Biɗa wa Kanka Manyan Abu’”: (minti 10)
Irm 45:2, 3—Wawan tunanin Baruch ya jawo masa baƙin ciki (jr-E 104-105 sakin layi na 4-6)
Irm 45:4, 5a—Jehobah ya yi wa Baruch gyara (jr-E 103 sakin layi na 2)
Irm 45:5b—Mai da hankali a kan abubuwa mafi muhimmanci ya sa Baruch ya tsira (w16.07 8 sakin layi na 6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Irm 48:13—Me ya sa ‘yan ƙasar Mowab suka “ji kunya domin Chemosh”? (it-1-E 430)
Irm 48:42—Me ya sa abin da Jehobah ya ce game da Mowab yake da ban ƙarfafa? (it-2-E 422 sakin layi na 2)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 47:1-7
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) hf—Ka yi shiri don koma ziyara.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) hf—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 199 sakin layi na 9-10—Ka ɗan nuna wa ɗalibin yadda zai yi bincike a kan wani gwajin da yake fuskanta.
RAYUWAR KIRISTA
Matasa—Kada Ku Biɗa wa Kanku Manyan Abubuwa: (minti 15) Ku saka da kuma tattauna bidiyon nan Tambayoyin Matasa—Me Zan Yi da Rayuwata?—Tuna Baya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) “Sashe na 4—Nasarorin da Mulkin Ya Yi—Yadda Aka Tabbatar da Bishara ta Yin Shari’a,” babi na 13 sakin layi na 1-10
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 17 da Addu’a