DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 29-31
Jehobah Ya Yi Sabon Alkawari
Hoto
Jehobah ya annabta cewa sabon alkawari zai sauya alkawari bisa doka kuma hakan zai kawo albarku na har abada.
ALKAWARI BISA DOKA |
SABON ALKAWARI |
|
|---|---|---|
Jehobah da Al’ummar Isra’ilawa |
TSAKANIN |
Jehobah da Shafaffu |
Musa |
MAI SHIGA TSAKANI |
Yesu Kristi |
Hadayu da dabbobi |
TA WURIN |
Fansar Yesu |
Allon dutse |
AN RUBUTA A |
Zuciyar ʼyan Adam |