Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Fabrairu p. 6
  • 27 ga Fabrairu–5 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 27 ga Fabrairu–5 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Fabrairu p. 6

27 ga Fabrairu–5 ga Maris

ISHAYA 63-66

  •  Waƙa ta 19 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Sababbin Sammai da Sabuwar Duniya Za Su Sa Mu Murna Sosai”: (minti 10)

    • Ish 65:17​—“Ba za a tuna da al’amura na dā ba” (ip-2-E 383 sakin layi na 23)

    • Ish 65:​18, 19​—Za a yi murna sosai (ip-2-E 384 sakin layi na 25)

    • Ish 65:​21-23​—Mutane za su ji daɗin rayuwa kuma ba za su riƙa jin tsoro ba (w12 9/15 9 sakin layi na 4-5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 63:5​—Ta yaya ne hasalar Allah take taimakonsa? (w07 2/1 6 sakin layi na 13)

    • Ish 64:8​—Ta yaya Jehobah yake mulmula mu? (w13 6/15 25 sakin layi na 3-5)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 63:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Afi 5:33​—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ti 5:8; Tit 2:​4, 5​—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) Ish 66:23; w06 11/1 24-25 sakin layi na 14-17​—Jigo: Taro​—Fasali Na Dindindin a Bautarmu

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 129

  • “Ku Riƙa Murna Cikin Begenku” (Ish 65:​17, 18; Ro 12:12): (minti 15) Tattaunawa. Ku nuna bidiyon nan Ku Riƙa Murna Cikin Bege.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 9 sakin layi na 1-9 da akwatin nan “Ƙaruwa a Faɗin Duniya”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 95 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba