20-26 ga Fabrairu
ISHAYA 58-62
Waƙa ta 142 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“‘Ku Yi Shelar Shekara ta Alherin’ Jehobah”: (minti 10)
Ish 61:1, 2—An naɗa Yesu ya “yi shelar shekara ta alherin” Jehobah (ip-2-E 322 sakin layi na 4)
Ish 61:3, 4—Jehobah ya tanadar da manyan “itatuwa na adalci” don su tallafa wa aikinsa (ip-2-E 326-327 sakin layi na 13-15)
Ish 61:5, 6—“Baƙi” suna aiki tare da “firistoci na Ubangiji” a wannan wa’azin da ba a taɓa yin irinsa ba (w12 12/15 25 sakin layi na 5-6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ish 60:17—A waɗanne hanyoyi ne Jehobah ya cika alkawuransa a kwanaki na ƙarshe? (w15 7/15 9-10 sakin layi na 14-17)
Ish 61:8, 9—Mene ne ma’anar ‘madawwamin alkawari’ da aka ambata a nan kuma su waye ne ‘zuriyar’? (w07 2/1 6 sakin layi na 12)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 62:1-12
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.1
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.1
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 15 sakin layi na 19—Idan akwai mahaifiyar da ke da ƙaramar yarinya, ku sa ta yi nazari da ita.
RAYUWAR KIRISTA
Ku Yi Amfani da Bidiyoyi a Wa’azi: (minti 6) Jawabi. Ku nuna bidiyon nan Mene ne Mulkin Allah? Ka ƙarfafa kowa ya yi amfani da bidiyon sa’ad da suke rarraba littattafai ko kuma koma ziyara a watan Maris da Afrilu.
“Ku Yi Amfani da Littattafanmu Yadda Ya Dace”: (minti 9) Tattaunawa. Ku nuna bidiyon nan Yadda Shaidun Jehobah Suke Samun Littattafai a Kwango.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 8 sakin layi na 14-18 da akwatunan nan “Hanzarta Fassarar Littafi Mai Tsarki” da kuma “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 114 da Addu’a