Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Janairu p. 6
  • 23-​29 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 23-​29 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Janairu p. 6

23-29 ga Janairu

ISHAYA 38-42

  •  Waƙa ta 78 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Yana Ba da Ƙarfi ga Masu-Kasala”: (minti 10)

    • Ish 40:25, 26​—Jehobah ne Tushen iko (ip-1-E 409-410 sakin layi na 23-25)

    • Ish 40:27, 28​—Jehobah yana lura da mawuyacin yanayi da kuma rashin adalci da muke fuskanta (ip-1-E 413 sakin layi na 27)

    • Ish 40:29-31​—Jehobah yana ba da ƙarfi ga waɗanda suke dogara gare shi (ip-1-E 413-415 sakin layi na 29-31)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 38:17​—A wace hanya ce Jehobah yake jefar da zunubanmu a bayansa? (w03 7/1 30 sakin layi na 17)

    • Ish 42:3​—Ta yaya wannan annabcin ya cika a kan Yesu? (w15 2/15 8 sakin layi na 13)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 40:6-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) fg​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) fg​—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 38-39 sakin layi na 6-7​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 68

  • “Ku Riƙa Addu’a a Madadin ‘Yan’uwan da Ake Tsananta Musu”: (minti 15) Tattaunawa. Ka fara saka bidiyon nan Yaushe Za a Daina Wulaƙanta Shaidu a Taganrog?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 7 sakin layi na 10-18, da kuma akwatunan nan “Shirye-shiryen Rediyo na WBBR,” da kuma “Wani Babban Taro mai Muhimmanci”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 9 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba