Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Janairu p. 4
  • 16-​22 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 16-​22 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Janairu p. 4

16-22 ga Janairu

ISHAYA 34-37

  •  Waƙa ta 31 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “An Albarkaci Hezekiya don Bangaskiyarsa”: (minti 10)

    • Ish 36:1, 4-10, 15, 18-20​—Assuriyawa sun zagi Jehobah kuma sun yi wa mutanensa ba’a (ip-1-E 386-388 sakin layi na 7-14)

    • Ish 37:1, 2, 14-20​—Hezekiya ya dogara ga Jehobah (ip-1-E 389-391 sakin layi na 15-17)

    • Ish 37:​33-38​—Jehobah ya kāre mutanensa (ip-1-E 391-394 sakin layi na 18-22)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 35:8​—Mece ce “Hanyar Tsarki,” kuma wane ne ya cancanci yin tafiya a hanyar? (w08 5/15 26 sakin layi na 4; 27 sakin layi na 1)

    • Ish 36:2, 3, 22​—Ta yaya Shebna ya kafa misali mai kyau wajen amincewa da gyarar da aka yi masa? (w07 2/1 4 sakin layi na 6)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 36:​1-12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Mt 24:3, 7, 14​—Ku Koyar da Gaskiya​—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ti 3:1-5​—Ku Koyar da Gaskiya​—Ku ba da katin JW.ORG.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 33 sakin layi na 11-12​—Ka gayyaci mutumin zuwa taro.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 91

  • “Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka fara saka bidiyon nan “Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”​—Taƙaitawa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 7 sakin layi na 1-9

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 96 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba