Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Janairu p. 3
  • 9-​15 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 9-​15 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Janairu p. 3

9-15 ga Janairu

ISHAYA 29-33

  •  Waƙa ta 123 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Wani Sarki Za Ya Yi Mulki Cikin Adalci”: (minti 10)

    • Ish 32:1​—Yesu ne Sarkin da zai yi mulki cikin adalci (w14 2/15 6 sakin layi na 13)

    • Ish 32:2​—Yesu ya naɗa hakimai da za su kula da tumakinsa (ip-1-E 332-334 sakin layi na 7-8)

    • Ish 32:3, 4​—Ana horar da mutanen Allah kuma ana ba su umurni da ke taimaka musu su kasance da aminci (ip-1-E 334-335 sakin layi na 10-11)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 30:21​—Ta yaya Jehobah yake yi wa bayinsa ja-gora? (w14 8/15 21 sakin layi na 2)

    • Ish 33:22​—Yaushe ne Jehobah ya zama Mai-mulki da Mai-ba da shari’a da kuma Sarkin al’ummar Isra’ila kuma a wace hanya? (w14 10/15 14 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 30:22-33

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban wp17.1​—Yadda za mu bi da maigidan da ke hasala.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban wp17.1​—Ka karanta nassi daga na’urarka.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 31-32 sakin layi na 12-13​—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA

  •  Waƙa ta 119

  • “Wurin Fakewa Daga Iska” (Ish 32:2): (minti 9) Ka nuna bidiyon

  • Ku Saurara a Taro: (minti 6) Ka nuna bidiyon nan Ku Saurara a Taro. Bayan kun kalli bidiyon, sai ka gayyaci yara ƙanana zuwa kan dakali kuma ka tambaye su: Mene ne zai iya hana ku saurara a taro? Me zai faru inda a ce Nuhu bai saurari Jehobah sa’ad da yake bayyana masa yadda zai gina jirgin ba? Me ya sa yake da muhimmanci yara su riƙa saurarawa a taro?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 6 sakin layi na 16-24, akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  •  Waƙa ta 40 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba