Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Disamba p. 3
  • “Ku Zo, Mu Hau Zuwa Dutsen Ubangiji”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ku Zo, Mu Hau Zuwa Dutsen Ubangiji”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Bauta Cikin Haɗin Kai a Lokacinmu—Menene Take Nufi?
    Ka Bauta wa Allah Maƙadaici na Gaskiya
  • Salama a Duniya​—Ta Yaya Za a Same Ta?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Disamba p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 1-5

“Ku Zo, Mu Hau Zuwa Dutsen Ubangiji”

2:2, 3

“A cikin kwanaki na ƙarshe”

Zamanin da muke ciki yanzu

“Dutse na gidan” Jehobah

Bauta ta gaskiya da aka ɗaukaka sosai

“Al’ummai duka kuma za su gangaro wurinsa”

Waɗanda suke koyan gaskiya suna da haɗin kai

“Mu hau zuwa dutsen Ubangiji”

Masu bauta ta gaskiya suna kiran wasu so zo su yi bauta tare

“Za ya koya mana tafarkunsa, mu kuma mu kama tafiya cikin hanyoyinsa”

Jehobah yana amfani da Kalmarsa wajen koyar da mu da kuma taimaka mana mu bi umurninsa

Mutane daga wurare dabam-dabam sun hau zuwa dutsen Ubangiji

2:4

“Ba kuwa za a ƙara koyon yaƙi nan gaba ba”

Ishaya ya kwatanta yadda za a mayar da kayan yaƙi su zama na noma kuma hakan ya nuna cewa mutanen Jehobah za su kasance da salama. Waɗanne irin kaya ke nan?

“Takubansu su zama garmuna”

1 Ana amfani da garma wajen yin huɗa. Kuma ana yin wasu da ƙarafa.—1Sam 13:20

“Māsunsu kuma su zama lauzuna”

2 Lauje wani irin kayan aiki ne da aka yi da ƙarfe da kuma katako. Ana amfani da shi wajen yanka amfanin gona.—Ish 18:5

Takobi da kuma māshi
Garma da kuma lauje
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba