Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Nuwamba p. 2
  • 7-13 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 7-13 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Nuwamba p. 2

7-13 ga Nuwamba

MISALAI 27-31

  • Waƙa ta 86 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki”: (minti 10)

    • Mis 31:10-12—Tana da riƙon amana (w15 1/15 20 sakin layi na 10; w00 4/1 30 sakin layi na 9; it-2-E 1183)

    • Mis 31:13-27—Tana da ƙwazo (w00 4/1 30 sakin layi na 10; 31 sakin layi na 1)

    • Mis 31:28-31—Tana ƙaunar Allah kuma ta cancanci yabo (w15 1/15 20 sakin layi na 8; w00 4/1 31 sakin layi na 2, 5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mis 27:12​—Ta yaya za mu mai da hankali da irin nishaɗin da muke yi? (w15 7/1 8 sakin layi na 3)

    • Mis 27:21—Ta yaya ake gwada mutum da ‘yabon da ake yi masaʼ? (w11-E 8/1 29 sakin layi na 2; w06 11/1 28 sakin layi na 13)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mis 29:11–30:4

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 89

  • “Mijinta Sananne Ne a Ƙofofin Gari”: (minti 5) Jawabin da dattijo zai yi.

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 10) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 shafuffuka na 40-41)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 3 sakin layi na 13-22, taswirar da ke shafi na 36-37, akwatin da ke shafi na 38

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 108 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba