Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Oktoba p. 6
  • Ku Yi Zaman Lafiya da Mutane

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Yi Zaman Lafiya da Mutane
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Biɗi Salama
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • “Mu Bi Waɗannan Abu fa da ke Nufa Wajen Salama”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Halayen Da Ya Kamata Mu Biɗa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • “Na Nuna Muku Misali”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Oktoba p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MISALAI 17-21

Ku Yi Zaman Lafiya da Mutane

Wata ’yar’uwa ta yi addu’a, sa’an nan ta tattauna da wata ’yar’uwa don su sasanta matsalar

Kwanciyar hankalin da bayin Jehobah suke morewa ba ta faruwa haka kawai. Sa’ad da muke da saɓani da wani, muna iya yin fushi sosai, amma Kalmar Allah tana taimaka mana.

Sa’ad da Kiristoci masu aminci suka saɓa da wani, suna biɗan salama ta wajen . . .

19:11

  • kwantar da hankalinsu

18:13, 17

  • tabbatar da cewa sun san abin da ya faru kafin su yi magana

17:9

  • gafarta wa mutane

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba