Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Satumba p. 6
  • 26 ga Satumba–2 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 26 ga Satumba–2 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Satumba p. 6

26 ga Satumba–2 ga Oktoba

ZABURA 142-150

  • Waƙa ta 134 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Jehobah Mai Girma Ne Kuma Ya “Isa Yabo Ƙwarai”: (minti 10)

    • Za 145:1-9—Girman Jehobah bai da iyaka (w04 2/1 3 sakin layi na 3-4; 4 sakin layi na 7-8; 7 sakin layi na 20-21; 8 sakin layi na 2)

    • Za 145:10-13—Bayin Jehobah masu aminci suna yaba masa (w04 2/1 9 sakin layi na 3-6)

    • Za 145:14-16—Jehobah yana taimaka da kuma kiyaye bayinsa amintattu (w04 2/1 10-11 sakin layi na 10-14)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 143:8—Ta yaya ayar nan take taimaka mana mu riƙa rayuwar da ke ɗaukaka Allah kullum? (w10 1/15 21 sakin layi na 1-2)

    • Za 150:6—Mene ne aya ta ƙarshe a littafin Zabura ta nanata? (it-2 448)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 145:1-21

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Bi 5:7—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 37:9-11—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 9 sakin layi na 3—Ka taimaki ɗalibin ya yi amfani da abin da yake koya.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 99

  • “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Ƙarfafa Masu Son Saƙonmu Su Halarci Taro”: (minti 15) Tattaunawa. A rarraba wa kowa takardar gayyata na taron ikilisiya, kuma ka tattauna shafi na 2. Ka saka bidiyon da ya nuna yadda mai shela yake gayyatar wani da ake ba shi mujallunmu a kai a kai zuwa taro. Ka kammala ta wajen tattaunawa akwatin nan “Littattafan da Za a Rarraba a Oktoba: Takardar Gayyata Zuwa Taro.”

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 1 sakin layi na 11-20, taswirar da ke shafi na 10, 12”

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 145 da Addu’a

    Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba