Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Satumba p. 5
  • 19-25 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 19-25 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Satumba p. 5

19-25 ga Satumba

ZABURA 135-141

  • Waƙa ta 59 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ƙirarmu Abin Al’ajabi Ne”: (minti 10)

    • Za 139:14—Yin bimbini a kan ayyukan Jehobah zai sa mu riƙa yaba masa (w07 7/1 13 sakin layi na 1-4)

    • Za 139:15, 16—Ƙwayar halitta da ke jikinmu ta nuna cewa Jehobah yana da iko da kuma hikima (w07 7/1 14 sakin layi na 7-11)

    • Za 139:17, 18—ʼYan Adam sun yi dabam da sauran halittu don suna da yaruka kuma suna tunani (w07 7/1 15 sakin layi na 12-13; w06 9/1 31 sakin layi na 7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 136:15—Wane darasi muka koya daga wannan ayar? (it-1 783 sakin layi 5)

    • Za 141:5—Mene ne Sarki Dauda ya amince da shi? (w15 4/15 31 sakin layi na 1)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 139:1-24

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) wp16.5 shafi na 16

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) wp16.5 shafi na 16—Ka gayyaci mutumin zuwa taronmu.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 8 sakin layi na 8—Ka taimaki ɗalibin ya yi amfani da abin da yake koya.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 57

  • “Ka Guji Abubuwan Nan Sa’ad da Kake Gudanar da Nazari”: (minti 15) Bayan ka tattauna talifin, ka saka kuma ka tattauna bidiyon nan biyu da suka nuna hanya marar kyau da kuma hanya mai kyau na yin amfani da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?, shafi na 29, sakin layi na 7. Masu shela su bi nazarin da nasu littafin. Ka tuna wa ɗaliban da ake ba aiki a taro cewa za su iya yin aikin da aka ba su ƙasa da lokacin da aka ƙayyade idan suka guji hanya marar kyau na koyarwa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr Wasiƙa Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah da kuma babi na 1 sakin layi na 1-10

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 30 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba