DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 106-109
“Ku Yi Godiya ga Jehobah”
Me ya sa Isra’ilawa suka yi saurin mantawa da yadda Jehobah ya cece su?
106:7, 13, 14
Sun daina dogara ga Jehobah kuma sun mai da hankali ga nasu bukatu
Me zai taimaka maka ka riƙa nuna godiya?
106:1-5
Ka mai da hankali ga abubuwan da ya kamata su sa ka riƙa godiya
Ka yi bimbini a kan abubuwan da za mu mora a nan gaba
Ka yi godiya ga Jehobah don abubuwan da ya yi maka