Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Yuni p. 5
  • 20-26 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 20-26 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Yuni p. 5

20-26 ga Yuni

ZABURA 45-51

  • Waƙa ta 67 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Ba Zai Yasar da Mai Karyayyar Zuciya Ba”: (minti 10)

    • Za 51:1-4—Dauda ya yi baƙin ciki don zunubin da ya yi (w93 3/1 10-11 sakin layi na 9-13)

    • Za 51:7-9—Dauda ya so Jehobah ya gafarta masa don ya daina baƙin ciki (w93 3/1 12-13 sakin layi na 18-20)

    • Za 51:10-17—Dauda ya san cewa Jehobah zai iya gafarta wa mutumin da ya tuba da gaske (w15 6/15 14 sakin layi na 6; w93 3/1 14-16 sakin layi na 4-16)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 45:4—Wace gaskiya ce muke bukata mu kāre? (w14 2/15 5 sakin layi na 11)

    • Za 48:12, 13—Mene ne ya wajaba mu yi bisa ga waɗannan ayoyin? (w15 7/15 9 sakin layi na 13)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 49:10–50:6

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) g16.3 10-11

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) g16.3 10-11

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 3 sakin layi na 1—Ka kammala tattaunawar ta wajen ambata bidiyon nan Wane ne Mawallafin Littafi Mai Tsarki? da ke jw.org/ha.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 98

  • “Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka soma da saka bidiyon nan Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta da ke jw.org/ha. A soma bidiyon daga farko zuwa sashen nan “Koyarwa ta Rana Ɗaya.” (Ka duba ƙarƙashin LITTATTAFAI > BIDIYO.)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 18 sakin layi na 1-13

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 109 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba