Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Yuni p. 4
  • 13-19 ga Yuni

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-19 ga Yuni
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Yuni p. 4

13-19 ga Yuni

ZABURA 38-44

  • Waƙa ta 4 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Jehobah Yana Taimaka wa Marasa Lafiya”: (minti 10)

    • Za 41:1, 2—Masu albarka ne waɗanda suke kula da matalauta (w15 12/15 24 sakin layi na 7; w91 10/1 14 sakin layi na 6)

    • Za 41:3—Jehobah yana kula da amintattu da suke rashin lafiya (w08 9/15 5 sakin layi na 12-13)

    • Za 41:12—Begen da muke da shi zai iya taimaka wa marasa lafiya su jimre (w15 12/15 27 sakin layi na 18-19; w08 12/15 6 sakin layi na 15)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 39:1, 2—Yaya ya kamata mu riƙa magana? (w09 5/15 4 sakin layi na 5; w06 5/15 20 sakin layi na 12)

    • Za 41:9—Ta yaya Yesu ya nuna cewa yanayin Dauda ya yi daidai da nasa? (w11 8/15 13 sakin layi na 5; w08 9/15 5 sakin layi na 11)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 42:6–43:5

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon g16.3

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon g16.3

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 2 sakin layi na 4-5—Ka kammala tattaunawar ta wajen ambata bidiyon nan Allah Yana da Suna Ne? da ke jw.org/ha.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 128

  • Mu Sa Ido a Ladan!: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah—Mu Sa Ido a Ladan! (Waka ta 24). (Ka shiga jw.org/ha kuma ka duba ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > YARA.) Bayan haka, ka tattauna aikin nan “Ka Gwada: Rayuwa a Yau da Nan Gaba,” da ke jw.org ta wajen yin amfani da tambayoyin nan: Waɗanne canje-canje ne za mu shaida a Aljanna? Mene ne kake ɗokin ganin ya faru a nan gaba? Ta yaya yin bimbini a kan wannan begen zai taimaka maka ka jimre?—2Ko 4:18.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 17 sakin layi na 14-22, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 152

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 36 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba