DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 26-33
Ka Roƙi Jehobah Ya Ba Ka Ƙarfin Zuciya
Dauda ya kasance da ƙarfin zuciya don ya tuna yadda Jehobah cece shi
27:1-3
Jehobah ya ceci Dauda daga bakin zaki sa’ad da yake matashi
Jehobah ya taimaka wa Dauda ya kashe bear don ya kāre tumakinsa
Jehobah ya taimaki Dauda ya ci nasara a kan Goliyat
Me zai taimaka mana mu kasance da ƙarfin zuciya kamar Dauda?
27:4, 7, 11
Addu’a
Wa’azi
Halartan taro
Nazari na kai da ibada ta iyali
Ƙarfafa wasu
Tuna yadda Jehobah ya taimaka mana a dā