Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Mayu p. 3
  • Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Warkar da Shi
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
  • “Ba Zan Daina Tsare Mutuncina Ba!”
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
  • Ka Karfafa Wasu da Furuci Mai Kyau
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Darussa Daga Littafin Ayuba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Mayu p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 38-42

Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai

Jehobah ya bukaci Ayuba ya yi addu’a a madadin Eliphaz da Bildad da kuma Zophar

42:7-10

Eliphaz da Bildad da kuma Zophar suna yin hadaya kuma Ayuba yana addu’a a madadinsu
  • Jehobah ya gaya wa Eliphaz da Bildad da kuma Zophar cewa su je wurin Ayuba don su yi hadayar ƙonawa

  • Jehobah ya bukaci Ayuba ya yi addu’a a madadinsu

  • Ayuba ya sami albarka bayan ya yi addu’a a madadinsu

Jehobah ya albarkaci Ayuba sosai don bangaskiya da kuma jimirinsa

42:10-17

  • An warkar da Ayuba

    Jehobah ya kawar da matsalar Ayuba kuma ya sa ya sami sauƙi

  • Wasu suna ta’azantar da Ayuba

    Abokan Ayuba da danginsa sun ƙarfafa shi don wahalar da ya sha

  • Garken tumaki

    Jehobah ya maido wa Ayuba ninki biyu na arzikinsa da ya yi hasara

  • Ayuba da matarsa da kuma yaransu

    Bayan haka, Ayuba da matarsa sun sake haifan yara goma

  • Ayuba da matarsa da yaransa da kuma jikokinsa

    An daɗa wa Ayuba shekaru 140 kuma hakan ya ba shi damar ganin jikokinsa har tsara huɗu

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba