Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Afrilu p. 5
  • Ayuba Misali Ne Mai Kyau Na Aminci

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayuba Misali Ne Mai Kyau Na Aminci
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • “Ba Zan Daina Tsare Mutuncina Ba!”
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
  • Ayuba Ya Ɗaukaka Sunan Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Darussa Daga Littafin Ayuba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Ayuba Ya Yi Aminci Sa’ad da Ya Fuskanci Gwaji
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Afrilu p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 28-32

Ayuba Misali Ne Mai Kyau Na Aminci

Ayuba ya ƙuduri niyyar bin ƙa’idodin Jehobah na ɗabi’a

31:1

  • Bai yi sha’awar wasu mata ba sai matarsa kaɗai

    Ayuba da matarsa

Ayuba ya kafa misali mai kyau a yadda ya bi da mutane

31:13-15

  • Ya kasance da tawali’u da adalci da kuma jin ƙai. Ba ya nuna wariya ko da mutum talaka ne ko mai arziki

    Ayuba yana magana da wani matashi

Ayuba yana da karimci kuma ba ya son kai

31:16-19

  • Yana da ban taimako kuma yana taimaka wa mabukata

    Ayuba ya ba wani yaro ‘ya’yan inabi

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba