Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Maris p. 5
  • Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Takaicinsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Takaicinsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Ayuba Ya Ɗaukaka Sunan Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • “Ba Zan Daina Tsare Mutuncina Ba!”
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
  • Darussa Daga Littafin Ayuba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • “Sa Zuciya ga Yahweh”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Maris p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 6-10

Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Taƙaicinsa

Abokan Ayuba guda uku

Ayuba ya fuskanci matsaloli kamar su talauci da ciwo mai tsanani kuma an yi masa rasuwa, duk da haka, ya kasance da aminci. Sai Shaiɗan ya yi ƙoƙari ya sa shi sanyin gwiwa don ya daina bauta wa Allah. ‘Abokansa’ uku suka zo wurinsa. Da farko, sun nuna cewa sun tausaya wa Ayuba. Sai suka zauna kwana bakwai ba su ce kome ba. Bayan waɗannan kwanakin, sai suka soma masa baƙar magana da kuma zargi.

Ayuba ya kasance da aminci ga Jehobah duk da matsalolin da ya fuskanta

6:3; 7:16; 9:20-22; 10:1, 12

  • Taƙaici ya sa Ayuba yin tunanin da bai dace ba. Ya ce Allah bai damu ba ko yana da aminci ko a’a

  • Baƙin ciki bai ƙyale Ayuba ya yi tunani cewa wasu abubuwa ne suka jawo matsalolinsa ba

  • Ko da yake Ayuba yana baƙin ciki, duk da haka, ya gaya wa masu masa ba’a cewa yana ƙaunar Jehobah

Maruru a jikin Ayuba
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba