Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Fabrairu p. 7
  • 29 ga Fabrairu–6 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Fabrairu–6 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Fabrairu p. 7

29 ga Fabrairu, 2016–6 ga Maris, 2016

ESTHER 1-5

  • Waƙa ta 86 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Esther Ta Kāre Mutanen Allah”: (minti 10)

    • [Ka sa bidiyon nan Gabatarwar Littafin Esther.]

    • Es 3:5-9​—Haman ya so a halaka mutanen Allah (ia 131 sakin layi na 18-19)

    • Es 4:11–5:2​—Imanin Esther ya ɗara tsoron mutuwa (ia 125 sakin layi na 2; 134 sakin layi na 24-26)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Es 2:15​—Ta yaya Esther ta nuna halin filako da kuma kamun kai? (w06 3/1 30 sakin layi na 5)

    • Es 3:2-4​—Mene ne wataƙila ya sa Mordekai ya ƙi rusuna wa Haman? (ia 131 sakin layi na 18)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: Es 1:​1-15 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ku ba da ƙasidar nan Ka Saurari Allah. Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A nuna yadda ake gudanar da nazari sa’ad da aka koma ziyara wurin wani da ya karɓi ƙasidar nan Ka Saurari Allah, kuma ku tattauna shafuffuka na 2-3. Ka yi tambaya ko ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) A nuna yadda ake gudanar da nazari ta wajen yin amfani da shafuffuka na 4-5 na ƙasidar nan Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada, idan maigidan ya karɓi Ka Saurari Allah a haɗuwa ta fari. (km 7/12 2-3 sakin layi na 4)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 71

  • Bukatun ikilisiya: (minti 10)

  • Yaya Kuke Amfana Daga Sabon Tsarin Taronmu da Kuma Littafi don Taro?: (minti 5) Tattaunawa. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka amfana daga sabon tsarin taro. Ka ƙarfafa masu sauraro su riƙa yin shiri don su amfana.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 10 sakin layi na 1-11, da akwatin da ke shafi na 86 (minti 30)

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 113 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba