Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Janairu p. 3
  • Bauta ta Gaskiya na Bukatar Aiki Tukuru

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bauta ta Gaskiya na Bukatar Aiki Tukuru
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Yana Daraja Mu da ’Yancin Yin Zaɓi
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Allah Ya Taimaki Sarki Hezekiah
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Su waye ne Makiyaya Bakwai da Shugabannai Takwas a Yau?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • “Ya Jehobah, . . . a Gare Ka Na Dogara”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Janairu p. 3

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 LABARBARU 29-32

Bauta ta Gaskiya Tana Bukatar Aiki Tuƙuru

Hoto
Haikalin Sulemanu a Urushalima

Hezekiya ya dawo da bauta ta gaskiya da himma

29:10-17

  • 746-716 K.H.Y.

    Sarautar Hezekiya

  • NISAN 746 K.H.Y.

    • Ranaku na 1-8: Tsabtata farfajiya ta ciki

    • Ranaku na 9-16: Tsabtata gidan Jehobah

    • Neman gafara don dukan Isra’ila kuma an soma bauta ta gaskiya

  • 740 K.H.Y.

    An Halaka Samariya

Hezekiya ya gayyato dukan amintattu su haɗu don ibada

30:5, 6, 10-12

  • An tura ‘yan aika su rarraba wasiƙu, don su sanar cewa za a yi Idin Ƙetarewa a ƙasar gabaki ɗaya, daga Beer-sheba zuwa Dan

  • Wasu sun yi ba’a, amma mutane da yawa sun hallara

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba