Sanarwa
◼ Littattafan da za mu ba mutane a watan Fabrairu: Ku ba da ɗaya daga cikin ƙasidun nan masu shafuffuka 32: Albishiri Daga Allah!, Ka Saurari Allah, ko kuma Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada. Maris da Afrilu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Mayu: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ko kuma Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin?
◼ Jigon jawabi na musamman da za a yi a lokacin Tunawa da mutuwar Yesu shi ne “Alkawarin Samun Cikakken Farin Ciki a Iyali.”